March 29, 2024
Labarai

WSIS:Shin Menene Yasanya Aka Zabi Professor Isa Ali Pantami A Matsayin Jagoran Jakadun Kasashen Duniya A Bangaren Kimiyya Da Fasaha A Yayin Gabatarda Taron Kungiyar WSIS Na 2022?


Farfesa Isa Ali Pantami  ya kasance Ministan Harkokin Sadarwa da Tattalin Arziki na Kasar Nigeria wanda kuma Sauran Ministoci na Kasashen Duniya da kuma masu ilimi a Fannin Kimiyya da Fasaha da ake kira da Technology and Information wanda ya hada da Blockchain a Bangaren Technology da kuma 5G.
Farfesa Isa Ali Pantami ya kasance Minista na Farko da aka samu a Kasa irin Nigeria wanda Kimiyya da Fasaha da kuma Tattalin Arziki na Fannin yayi karanci a Kasar sosai amman cikin dan kankani lokaci na Shekaru 3 ya Bunkasa Kimiyya da Fasaha da kuma tsarin yadda Kasar Nigeria zata dinga samun Arziki a wannan fanni.
Hakan yasanya Kasashen Duniya sukayi duba izuwa zakakurancinsa da kjma ilimin da Allah ya bashi a fannin sa'annan suka nadashi a matsayin Jagoransu da zai Jagorancesu a wannan Karon.
Yayinda kuma suke Gabatar da wannan taro nasu a Kasar Switzerland

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments