March 03, 2024
Labarai

DA DUMI DUMI: GIDAN Man AA Rano Yakama Dawuta Yanzu Yanzu

Gidan Man AA Rano dake Unguwar Bompai Anan kano yakama da wuta a safiyar Yau Alhamis.
Rahotanni sun bayyana wutar Takama wani Babur din Adaidaita sahu.

A halin yanzu dai ma'aikatan kwana kwana sun garzaya suna kokarin kashe wutar.

Kawo yanzu dai ba ason musabbabin Tashin wutar da Asarar da aka Tabka.

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments