March 29, 2024

Ziyarar Aiki Da Halartan Taran Mauludi Dake Gudana A Jahar Kaduna

Yanzu haka dan takarar Gwamna karkashin Jamiyyar NNPP Abba Kabir yusuf da sauran yan takarkarun jamiyyar NNPP sun halarci taron mauludi a Jihar Kaduna Tare da Dantakarar Shugaban Kasa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE inda zai Kai ziyarar aiki a yau lahadi 8/10/2022 a jihar ta Kaduna.


#sharhi.net

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments