Radio
Shirin Daga Bakin Yan Social Media Tare Da Sabiu Musa Ibrahim Da Halimu Musa Adma Sabaru
Wanda Sabiu Musa Ibrahim tare da Halima Musa Adam Sabaru suke gabatar da shirin a duk ranar Alhamis da misalin karfe 5 zuwa shida na yamma agogan Najeriya
A shirin na yau zamu mutattauna da babban Bakin mu wato Hon. Sani Uba Idris Badawa
Karku manta zaku iya sauraran Sharhi Radio fitilar Zamani ta wadannan Hanyoyin
Masu Sauraran Sharhi Radio Fitilar Zamulani Zamu kawo muku shiri na musamman ta re da Eng. Sulaiman Sani akan Manufofin Siyasar NNPN a yau daisalin karfe 1 zuwa 2 na rana agogon Najeriya
Karku manta zaku iya sauraren mu a wayannan hanyoyin
Comments