March 29, 2024
Ilimi

Wadanne Irin Matakai Ya Kamata A Dauka Domin Hana Faruwar Makamancinsa A Nan Gaba?

A wannan litinin ake sake bude jami’o’in Najeriya, bayan da kungiyar ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe tsawon watanni 8 ta na yi a duk fadin kasar.

ASUU ta amince ta dakatar da yajin aikin don mutunta hukuncin Kotun Ma’aikata, kafin Kotun Daukaka kara ta bayyana matsayinta a kai.

To kowane tasiri yajin aikin na watanni 8 ya yi wa bangaren ilimi a Najeriya?

Wadanne irin matakai ya kamata a dauka domin hana faruwar makamancinsa a nan gaba?

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments