March 29, 2024
Ilimi

Zai Kai Makarantar Ga Samun Chanje- Chanje- Masu Yawa.

Bayan Maida sunan Attajirin nan na yankin Afrika gaba daya,makarantar ta samu babban alkawari ga daliban jami'ar KUST dake Kano

 An mayar da sunan jami'ar ta KUST sunan Alhaji Aliko Dangote kuma kai tsaye an fara ganin aiki Da zai Kai makarantar ga samun chanje- chanje- masu yawa.

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments