March 29, 2024
Radio

Shirin Daga Bakin Yan Social Media Tare Da Sabiu Musa Ibrahim Da Halimu Musa Adma Sabaru

Daga Bakin yan social media shirine da yake  tattaunanwa da Maabota shafukan Sada zumunta Wanda suka hada  da kafar Facebook, Twitter, Instagram, whatapps da sauransu Wanda ake tattaunawa da maabota shafukan.
Wanda Sabiu Musa Ibrahim tare da Halima Musa Adam Sabaru suke  gabatar da shirin a duk ranar Alhamis da misalin karfe 5 zuwa shida na yamma  agogan Najeriya

A shirin na yau zamu  mutattauna da babban Bakin mu wato Hon.  Adamu Salish Shiriniya

Karku manta zaku iya sauraran Sharhi Radio fitilar Zamani ta wadannan Hanyoyin 

 Masu Sauraran Sharhi Radio Fitilar Zamulani Zamu  kawo muku shiri na musamman ta re da Eng. Sulaiman Sani akan Manufofin Siyasar NNPN a yau daisalin karfe 1 zuwa 2 na rana agogon Najeriya
Karku manta zaku iya sauraren mu a wayannan hanyoyin


Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments