March 28, 2024
Tsaro

'Ku Fice Daga Najeriya':Sakon Shugaban Amurica GA 'yan Kasar.

 Amurka Ta Amince Da Ficewar 'Yan Kasarta da Ma'aikatan Ofishin Jakadancinta Daga Najeriya Laraba, Oktoba 26, 2022 at 6:14 Yamma daga Salisu Ibrahim Kasar Amurka ta amincewa wasu daga 'yan kasarta dake zaune a Najeriya da su fice bisa tsoron abin da zai biyo bayan nan kusa Amurka da Burtaniya sun fitar da sanarwar cewa, akwai yiwuwar samun hare-hare a birnin tarayya Abuja Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da batun Amurka, ta ce Najeriya ta samu zaman lafiya tun bayan hawan Buhari a 2015 .
 Gwamnatin kasar Amurka ta amincewa 'yan kasar mazauna Najeriya da su fara fita daga kasar biyo bayan rahoton barazanar tsaro da hukumomin kasar suka samo, Channels Tv ta ruwaito.

A wani sakon ankararwa da kasar ta fitar a ranar Talata 25 ga watan Oktoba da yamma, ma'aikatar Amurka a Najeriya ta yi alkawarin ba da shawarwarin kariya da tsaron gaggawa ga 'yan kasar mazauna Najeriya. 

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments