Masana'antu
An Kusa Kammala Aikin Samar Da Wutar Lantarki Na Zungeru

An kusa kammala aikin samar da wutar lantarki na Zungeru, in ji Ministan Lantarki na Najeriya Abubakar D Aliyu.
Ministan ya ce a yanzu an kammala fiye da kashi 96 na aikin wanda Idan an kammala zai samar da megawatts 700.
Ma’aikatar Wutar Lantarki a Najeriya
Comments