December 10, 2023
Masana'antu

Rahotanni Sun Ce, Shugaban Amurka, Joe Biden, Ya Ce Zai Matsawa Kasashen Japan Da Holland Lamba

Rahotanni sun ce, shugaban Amurka, Joe Biden, ya ce zai matsawa kasashen Japan da Holland lamba, don bukatar su hana fasahohin zamani na kera bangarorin hada na’urorin laturoni su shiga kasar Sin.
Game da wannan batu, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya bayyana a yau Litinin 7 ga wata cewa, abun da Amurka ta yi, ba abu ne da ya kamata wata babbar kasa ta yi ba. Kowa ya shuka zamba, shi zai girba, a cewar malam bahaushe.

Mky Kano

mky@sharhi.net

Kamilu

Follow Me:

Comments