Latest News

Babban Minista Farfesa Isa Ali Pantami Ya Samu Lambar Yabo Ta

Babban Minista Farfesa Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo ta Babban Minista Farfesa Isa Ali Pantami ya samu lambar yabo ta Duniya 🏅 daga World Summit on the Information Society WSIS sakamakon Jagorantar Taronsu na wannan shekarar da kuma nuna zakakurancinsa da yadda ya bayarda Gudunmawa fiyeda yadda aka bukata

Sojojin Isra'ila Sun Kashe Falasdinawa Biyu A Yammacin Gabar Kogin Jordan Da Suka Mamaye

Sojojin Isra'ila sun kashe Falasdinawa uku a cikin sa'o'i 24 a wasu wurare daban-daban. Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kashe Falasdinawa biyu a yankin yammacin gabar kogin Jordan da suka mamaye a wasu wurare daban-daban. An kashe Ayman Mahmoud Mheisen mai shekaru 29 a safiyar Alhamis a wani samame da sojojin Isra'ila suka kai sansanin 'yan gudun hijira na Dheisheh da ke kudancin birnin Bethlehem, a cewar ma'aikatar lafiya ta Falasdinu.

DA DUMI DUMI: GIDAN Man AA Rano Yakama Dawuta Yanzu Yanzu

Gidan Man AA Rano dake Unguwar Bompai Anan kano yakama da wuta a safiyar Yau Alhamis. Rahotanni sun bayyana wutar Takama wani Babur din Adaidaita sahu. A halin yanzu dai ma'aikatan kwana kwana sun garzaya suna kokarin kashe wutar. Kawo yanzu dai ba ason musabbabin Tashin wutar da Asarar da aka Tabka.

WSIS:Shin Menene Yasanya Aka Zabi Professor Isa Ali Pantami A Matsayin Jagoran Jakadun Kasashen Duniya A Bangaren Kimiyya Da Fasaha A Yayin Gabatarda Taron Kungiyar WSIS Na 2022?

WSIS:Shin Menene yasanya aka zabi Professor Isa Ali Pantami a matsayin Jagoran Jakadun Kasashen Duniya a Bangaren Kimiyya da Fasaha a Yayin Gabatarda Taron Kungiyar WSIS na 2022?

Ban: Legas Za Ta Murkushe Babura Da Aka Kama Ranar Juma'a

Babura na kasuwanci aka Okada daga barace-barace da mayar da babura 1,000 ga masu laifin. Idowu ya kuma kalubalanci gwamnatin Gwamna Babajide Sanwo-Olu da ya nuna

Majalisar Zartarwa Ta Tarayya Ta Amince Da Naira Biliyan 23.52 Don Gudanar Da Ayyukan Ma’aikatar Man Fetur, Wuta Da ‘yan Sanda

A ranar Laraba ne Majalisar zartaswa ta tarayya ta amince da kudi naira biliyan 23.52 don gudanar da ayyuka daban-daban a ma’aikatun albarkatun man fetur, wutar lantarki da na ‘yan sanda. Ministocin sun bayyana hakan ne ga manema labarai na fadar shugaban kasa jim kadan bayan kammala taron FEC na sama da sa’o’i uku wanda mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranta a zauren majalisar da ke fadar shugaban kasa ta Villa, Abuja.

Harira: Munyi Allah Wadai, Ayyukan ‘yan Bindigar Anambra Sun Rage Mu Gami Da Illatar Damu, In Ji Soyinka

Wanda ya lashe kyautar Nobel, Farfesa Wole Soyinka, ya yi Allah-wadai da kisan wata mata mai juna biyu da ‘ya’yanta hudu a jihar Anambra da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi, wadanda ke ci gaba da yin barna a yankin Kudu-maso-Gabas.