December 10, 2023

Latest News

Gobara Tayi Sanadiyar Mutuwar Jarirai 11 A Kasar Sanagel

Jarirai 11 da aka haifa sun mutu sakamakon gobarar da ta tashi a asibiti a garin Tivaouane na kasar Senegal, a cewar jami'ai, lamarin da ya haifar da fusata da kuma kira da a dauki mataki.

Akalla Yunwa Na Kashe Mutum Guda Duk Bayan Kasa Da Minti Daya A Gabashin Afrika

Kungiyar agaji ta OXFAM tare da abokiyar aikinta ta ‘Save the Children’ sun ce akalla mutum guda ke mutuwa sakamakon yunwa a kasa da minti daya kowacce rana a kasashen Habasha da Kenya da kuma Somalia sakamakon yunwa.