December 10, 2023

Latest News

Shin Kuna Kiwon Kwadi A Wuraren Ku?

Sana’ar kiwon kwadi ke nan a wani kauye dake gundumar Wannian ta birnin Shangrao dake lardin Jiangxi na kasar Sin. Jama’a shin kuna kiwon kwadi a wuraren ku?

Ziyarar Ban Girma Da Suka Kai Yau A Gidan Gwamnatin Bauchi.

Gwamnan Bauchi ya karbi bakuncin jami’an kungiyar kimiyar dabbobi ta Najeriya da cibiyar nazarin dabbobi ta Najeriya a ziyarar ban girma da suka kai yau a gidan gwamnatin Bauchi.

Soyayyar Uwa": Mahaifiya Ta Haifi 'Ya'ya Makafi 11, Da Adalci Tana Kula Da Su A Bidiyo

Abubuwan al'ajabi ba za su ƙare ba! An nemi wata uwa da ta haifi ‘ya’ya makafi 11 da ta yi bayanin abin da ya faru. Ta mayar da martani a wani faifan bidiyo da ya nuna ita da yaran tare. Bidiyon ya sa jama'a suka zubar da hawaye. Da yake mayar da martani ga faifan bidiyon, wani ya ce: "Wani zai yi tunanin yana rayuwa mai wahala amma akwai wanda ya fi muni a can."

Ambaliyar Ruwa Mutun 17 Sun Mutu, 24 Sun Ji Rauni, Gidaje 3,584 Sun Rushe. AKasar Nijar

A cewar wani rahoto da ma’aikatar kula da harkokin kare hakkin jama’a ta kafa, a ranar 21 ga Yuli, 2022, an samu rahoton mutuwar mutane 17 (10 ta rugujewar gidaje da 7 da nutsewa), 24 sun jikkata, gidaje 3,584 sun rushe, gidaje 3,876 da abin ya shafa. ga mutane 31,397 da abin ya shafa. Dabbobi da abinci ma ba a bar su ba. Tabbas, kididdigar ta nuna shanu 513 da ruwan ya tafi da su, da rumbunan ajiye kaya 135 da suka lalace da kuma tan 6.1 na abinci da aka yi asara a ambaliyar.

Shirin Daga Bakin Yan Social Media Tare Da Sabiu Musa Ibrahim Da Halimu Musa Adma Sabaru

Daga Bakin yan social media shirine da yake tattaunanwa da Maabota shafukan Sada zumunta Wanda suka hada da kafar Facebook, Twitter, Instagram, whatapps da sauransu Wanda ake tattaunawa da maabota shafukan

Shirin Sanaah Sa'a Tare Da Abdullahi Abubakar Kawo Da Sadiya Tokarawa

Shirin Sana'a Sa a da yake tattaunanwa da Maabota sanaoin Hannnu domin masu dogaro da kai musamman matasa su tashi tsaye su rike sanaoinsu da hannu bibbiyu.

Shirin Daga Bakin Yan Social Media Tare Da Sabiu Musa Ibrahim Da Halimu Musa Adma Sabaru

Daga Bakin yan social media shirine da yake tattaunanwa da Maabota shafukan Sada zumunta Wanda suka hada da kafar Facebook, Twitter, Instagram, whatapps da sauransu Wanda ake tattaunawa da maabota shafukan