Latest News

ASUU Ta Shiga Ganawar Sirri Da Mambobinta

Shugabannin Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU sun shiga ganawar sirri ta gaggawa. Jaridar Daily Trust Najeriya ta ruwaito cewa kungiyar ta shiga ganawar sirrin ne da tsakar ranar Litinin, a harabar sakatariyar kungiyar da ke jami'ar Abuja. Ganawar karkashin jagorancin shugaban kungiyar Farfesa Emmanuel Osodeke, za ta duba batun biyan malaman rabin albashin watan Oktoba.

Giwayen Hamada Suna Samun Abokai A Busasshiyar ƙasar Namibiya

Ana yin baƙar fata mai kauri daga chili ɗin da aka haɗe da tsohon man inji, kuma ana amfani da shi don rufe shinge. "(Giwaye) ba sa son warin," in ji Garoeb. "Suna iya jin warinsa daga mita 50, don haka ba za su kara zuwa kusa da lambun kayan lambu ba."

Ministan Sadarwa & Tattalin Arziki Na Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami) Tare Da Ministan Yada Labarai Da Al'adu

Babban mai masaukin baki, #DigitalNigeria2022 International Conference, Ministan Sadarwa & Tattalin Arziki na Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim (Pantami) tare da Ministan Yada Labarai da Al'adu, Alhaji Lai Mohammed yayin bikin bude taron da ke gudana a Cibiyar Taro ta Duniya, Abuja. .

Saukar Alqur'ani Mai Sarki Na Dalibai Dari Biyar Dake Gudana A Kasar Masar

An gudanar da gagarumin biki a Masar na dalibai dari biyar da suka kammala haddar littafin Allah mai tsarki. Waɗannan su ne samfuran da za a yi alfahari da su; Waɗannan su ne mafifitan waɗanda suka bayyana ƙasarmu da al'ummarmu, ba waɗanda suka ɗauki fasadi da lalata da raye-raye a matsayin hanyarsu ba..

Zai Kai Makarantar Ga Samun Chanje- Chanje- Masu Yawa.

An mayar da sunan jami'ar ta KUST sunan Alhaji Aliko Dangote kuma kai tsaye an fara ganin aiki Da zai Kai makarantar ga samun chanje- chanje- masu yawa.

HUDUBAR JUMA'A DAGA MASALLACIN ALFURQAN KANO 21/10/2022. Tare Da Imam Dr. Bashir Aliyu Umar OON.

'Yan uwa muji tsoron Allah jalla wa ala kamar yanda yai mana wasiyya, tsoron Allah shine tafarkin Annabawa, kuma akansa rayuwar manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam take, itace abinda yafi komai mutum yai tsuwururin sa a wannan rayuwa ta duniya.

Wadanne Irin Matakai Ya Kamata A Dauka Domin Hana Faruwar Makamancinsa A Nan Gaba?

A wannan litinin ake sake bude jami’o’in Najeriya, bayan da kungiyar ASUU ta janye yajin aikin da ta shafe tsawon watanni 8 ta na yi a duk fadin kasar.