Latest News

Najeriya Na Fuskantar Kalubale Da Dama; Na Yi Iya Kokarina - Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce girman Najeriya da yawan al’ummar kasar ne ke haifar da kalubale da dama da kasar ke fuskanta, amma a fannoni da dama gwamnatinsa na kokari.

Kungiyar Kwallan Kafa Ta Yi Asarar Dala Biliyan 4 Saboda Gaza Zuwa Gasar Cin Kofin Duniya

Super Eagles:Tawagar kwallon kafar Najeriya Super Eagles ta rasa damar samun tsabar kudi har Naira biliyan 4 da rabi sakamakon rasa samun tikitin zuwa gasar cin kofin Duniya da zaa gudanar a Qatar cikin wata mai zuwa. https://Sharhi.net