Labarai

Tinubu Ya Mayar Wa Kwankwaso Martani

tarayya ko ta jiha su ringa yin abun da za su tunzura al’amarin ba, illa su zama masu samar da masalaha da zaman lafiya a tsakanin al’ummarsu” a cewarsa.

Farfesa Kamilu Fagen ya ce kamata ya yi gwamnatin tarayyar da ta jihar Kano, su lura da cewar ko me ake ciki, su ne shugabanin al’umma, kuma haƙƙi ne da ya rataya a wuyansu da su yi jagoranci wajen kiyaye doka da oda”, inji shi.

Wannan rikici kan masarautar Kano dai na ci gaba da ɗaukar hankali a sassan Najerya, inda al’amarin ya rage armashin bikin Babbar Sallah a bana, ko da yake Kanawa na ci gaba da gudanar da harkokinsu na yau da kullum tamkar babu wani zaman tankiya a jihar.

 

a kallon dattijon ƙasa wanda ya rike mahimman mukamai da dama a Najeriya.